Ma'aunin bada tazara na annobar COVID-19

Ma Aunin Bada Tazara Na COVID-19 pandemic
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Ba wa Juna Tazara
Facet of (en) Fassara COVID-19 pandemic (en) Fassara
Farin da'irar da aka zana tazarar ƙafa 8 (2.4 m) a Dolores Park a San Francisco, Mayu 2020

A yayin barkewar COVID-19, an aiwatar da matakan nisantar da jama'a kusan a duk duniya don rage yaduwar cutar. Wannan labarin yana bayani dalla -dalla tarihin matakan nisantar da jama'a, jerin ƙasashen da ke aiwatar da su, lokacin da aka aiwatar da su, da sauran cikakkun bayanai game da matakan.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search